Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa kafin karshen watan nan zai fice daga jam'iyyar hamayy
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis ta amince da bukatar Amurka, na a mika mata dakataccen DCP na yan sanda, Abba Kyari, bisa alakarsa da shahrarren dan damfara.
A karon farko, gwamnatin kasar Rasha ta bayyana adadin dakarun da ta rasa kawo yanzu tun lokacin da Vladimir Putin ya kai fara kai hari kwace Ukraine a makon.
Najeriya na cikin jerin kasashen duniya 141 da suka kada kuri'a ranar Laraba a majalisar dinkin duniya don a hukunta Rasha bisa hare-haren da take kaiwa kasar.
Abuja - Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta bayyana cewa ta yi ittifaki kuma ta yanke shawara kan matsayarta game da zaben shugaban kasa na shekarar 2023.
Tsohon Shugaban hukumar shirya zaben kasa watau INEC, Farfesa Attahiru Jega, a ya bayyana cewa Najeriya na gab da rugujewa saboa gangancin da mulkin makafin.
Birnin tarayya Abuja - Allah ya yiwa Diraktan Agaji na kungiyar Izalatul Bid’ah wa iqaamatus Sunnah JIBWIS na jihar Nasarawa, Alhaji ALiyu Umar Bawa, rasuwa.
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Usman Alkali Baba, a ranar Talata ya bayyana bacin ransa bisa yadda ake aikata laifuka a fadin kasa. IGP, wanda da alamun yana m.
Mukaddashin shugaban kungiyar dilolin dabbobin Najeriya, Yahuza Yusuf, ya bayyana cewa Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya yi alkawarin biyan kudin diyyan N2
Abdul Rahman Rashid
Samu kari