Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Majalisar zartaswar tarayya ta amince da fitar da kudi N1.4bn don sayan kayayyaki ga kamfanin rarraba wutan lanarkin Najeriya TCN, don inganta wutan lantarki.
Kungiyar da'awar addinin Musulunci, Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah JIBWIS, ta jinjinawa shugaban kasan bisa umurnin fitar da htasi daga rimbun abin
Malamain addinin Musulunci masu wa'azi guda shida sun rasa rayukansu a jihar Kano ranar Laraba sakamakon mumunan hadarin mota yayin dawowa daga wajen da'awa.
FG ta bayyana cewa binciken farko-farko da ta gudanar kan harin jirgin kasan Abuja-Kaduna ya nuna cewa an fara samun hadin kai tsakanin yan bindiga da Boko Hara
Yan bindigan da suka kai hari jirgin kasan Abuja, suna bukatar a saki kwamandojinmu 16 dake tsare hannun gwamnati don su saki wadanda suka sace a harin ranar.
A ranar Laraba, shugaban cibiyar bahasi, lissafi da kididdigan tarayyar Najeriya, Dakta Simon Harry, ya rigamu gidan gaskiya. Hakan ya biyo bayan rashin lafiyar
Gabanin zaben gwamnan jihar Osun da za'a yi ranar 16 ga Yuli, 2022, hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta saki jerin wadanda zasu yi tak
Abuja - Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa shugaban cibiyar lissafi da bahasi na tarayyar Najeriya NBS, Dr Simon Harry, ya rigamu gidan gaskiya.
Kungiyar Kiristocin Arewa watau Northern Christians Movement (NCM) ta gargadi yan siyasa da Malamai su yi hattara da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osin
Abdul Rahman Rashid
Samu kari