Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Abuja - Ministan aikin noma da raya karkara, Dr. Mohammad Mahmood Abubakar, ya kaddamar da shirin rabon ton 40,000 na kayan hatsi ga talakawa a fadin Najeriya.
Hukumar hana almundahana da yiwa tatalin arzikin kasa zagon kasa ta kashe miliyoyin kudi wajen gurfanar da tsaffin gwamnonin Taraba da Plateau; Jolly Nyame.
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya jajantawa al'ummar kasar Afrika ta kudu bisa annobar ambaliyar ruwan sama da ta auku a yankin KwaZulu-Natal, Durban.
An tsinci gawar wani matashin dan kasuwar, Hassan Shehu, a gidan wani babban abokinsa a Tudun Fulani, karamar hukumar Bossi ta jihar Neja, Arewa maso tsakiyar.
Tsohon Gwamnan jihar Plateau, Jonah Jang, ya bayyana cewa afuwar da shugaba Buhari ya yiwa tsohon gwamnan Plateau Joshua Dariye da tsohon gwamnan Taraba Jolly.
Shararren Lauya, Femi Falana, a ranar Juma'a, ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya bude gidajen yari gaba daya a saki dukkan wadana aka daure kan laifin.
FCT Abuja - Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Mr Femi Adesina, ya caccaki kungiyar dattawan Arewa da tayi kira ga mai gidansa yayi murabus.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Majalisar kasa (masu mulki da tsaffin shugabanni) ta yafewa tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame da tsohon gwamnan Plateau, Joshua Dariye, dake garkame.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari