Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Wani masani ilmin kiwon lafiya, Dr. Chinonso Egemba, ya gargadi yan Najeriya kan cin namar Suya da bai gas sosai ba asaboda hakan kan haifar da citar Daji (Kans
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman kujeran shugaba a 2023 karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya jaddada cewa shi ya kashe zaben.
Kaduna - Mumunar hadari a kauyen Katari, hanyar Abuja zuwa Kaduna, ya yi sanadiyar mutuwar akalla mutu 20 da sanyin safiyar ranar Talata, 18 ga watan Mayu, 2022
Tsohon tauraron dan kwallon nahiyar Anfrika kuma na kasar Kamaru, Patrick Mboma, ya Musulunta ranar Juma'a da ta gabata a Masallacin Bonamosadi dake Douala.
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC ta yi fashin baki kan zaman sake duba harkar wuta da ta jagoranta, inda tace hakan ba ya nufin za'a kara farashi.
Abuja - Uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta kammala tantance yan takaran kujerun siyasa a matakin tarayya da tayi ranar Lahadi, 16 ga watan Mayu.
Daliban jami'ar Obafemi Awolowo University (OAU), Ile-Ife, jihar Osun sun cigaba da zanga-zanga bisa yajin aikin ASUU dake gudana. Daliban sun lashi takobin cew
FCT Abuja - Hukumar karban kudin harajin tarayya watau FIR, a ranar Litinin a Abuja, ta jinjinawa kamfanonin da suka fi kowa biyan kudin haraji a shekarar 2021.
Sashen Hausa na BBC na ruwaito cewa bam ya tashi a jihar Kano, Arewa maso yammacin Najeriya. Rahoton ya bayyana cewa bam ya tashi a Aba Road da ke Unguwar Sabo
Abdul Rahman Rashid
Samu kari