Jihar Zamfara
Tsohon gwamnan jigar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya yi kunnen uwar shegu da tsarin yanki yaɓki, ya lale miliyan N20m ya siya fam na takarar shugaban APC na kasa.
'Yan ta'adda da ake zargin 'yan bindiga ne sun sace a kalla mutum 75 a yankin Kekun Waje ta karamar hukumar Bungudu a jihar Zamfara. A wani samame da miyagun.
Babban kotun tarayya da ke Abuja ta tsayar da ranar 17 ga watan Afrilu don sauraron karar neman tsige Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara saboda ficewarsa d
Zamfara - Kasurgumin dan bindiga, Bello Turji, ya bayyana cewa asalinsa makiyayi ne kuma mutane suna mamakin yadda ya zama dan ta'adda mai garkuwa da mutane.
Jiga-jigan jam’iyyar APC daga karamar hukumar Maradun, asalin garinsu Gwamna Bello Matawalle, sun bayyana goyon bayan su ga bangaren jam’iyyar na Sanata Kabiru
‘Yan bindigan da ke karkashin shugaban su, Dankarami sun halaka mutane 8 cikin 10 da suka sace tun watan Satumban shekarar 2021 yayin kai hari hedkwatar kara
'Yan ta'adda sun kai farmaki anguwan Nasarawan Burkullu dake karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara inda suka kashe mutum2,sun sace mutum 1 tare da jigata 3.
Tawagar yan bindiga masu hanayya da juna sun kaure da faɗa tsakanin su kusa da kasuwar kauyen Zamfara, sun kashe junan su kan rabon dabbobin sata a jihar Zamfar
Jigon Jam'iyyar PDP, Iyorwuese Hagher, ya yi kira ga Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara da ya daina razana yan jam'iyyar a jihar dom sun ki komawa APC.
Jihar Zamfara
Samu kari