Jihar Zamfara
Majalisar jihar Zamfara ta zabi wani sanata domin ya maye gurbin Aliyu Gusau, mataimakin gwamnan jihar Zamfara da aka tsige a yau dinnan a zaman majalisa..
A yau Laraba, 23 ga watan Fabrairu, mahalidar dokokin jihar Zamfara ta tabbatar da tsige mataimakin gwamna, Barista Mahdi Gusau, abu hudu da ya dace ku sani.
A yau ne muke samun labarin yadda majalisar dokokin jihar Zamfara ta tsige mataimakin gwmanan jihar bayan da ta zauna zaman majalisa a yau Laraba a Gusau..
Babbar kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta amince da bukatar hukumar ICPC na kwace wasu manyan kadarorin Abdul'aziz Yari da take bincike
Manyan hadiman gwamna Matwalle da Mataimakinsa sun fara nuna wa juna yatsa kan yadɗa aka tafiyar da wasu makudan kuɗaɗen gwamnati tun bayan kafa ta watanni 31.
Bungudu, jihar Zamfara - An gurfanar da wasu mata uku gaban kotu Shari'a dake Gusau, birnin jihar Zamfara kan zargin laifin wulakanta littafin Al-Qur'ani mai gi
"Ba za su iya cigaba da kokarin tsige ni ba saboda maganar ta na gaban kotu," Ali Gusau ya ce a wani jawabi da yayi wa manema labarai a babban birnin jihar.
A kalla rayuka 18 ne suka salwanta yayin da wasu masu yawa suka raunata bayan farmakin 'yan ta'adda a Kadaddaba da ke karamar hukumar Anka ta jihar Zamfara.
Hadimin Sanata Kabiru Marafa, Bello Bakyasuwa, ya koka kan farmakin da 'yan bangan siyasan Gwamna Bello Matawalle na Zamfara suka kai masa a kotu da ke Gusau.
Jihar Zamfara
Samu kari