Jihar Zamfara
Kotun daukaka da ke zamanta a Abuja ta ayyana zaben gwamnan jihar Zamfara a matsayin wanda bai kammala, za a sake zabe a kananan hukumomi uku a jihar.
Jihar da aka fi tsadar kayan abinci ita ce jihar Kogi, da kaso 42%, sai kuma jihar da kayan abinci ke da sauki ita ce jihar Kebbi, da kaso 25%, Legit ta yi nazari.
Dan majalisa mai wakiltan mazabar Gusau/Tsafe a majalisar wakilai ta kasa, Kabiru Ahmadu Maipalace, ya aurar da yan mata marayu tara a jihar Zamfara.
An yi watsi da rade-radin cewa Gwamna Lawal Dauda na jihar Zamfara ne ya dauki nauyin tawagar lauyoyin Atiku Abubakar a shari’arsu da shugaban kasa Bola Tinubu.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sanya dokar ta baci a bangaren ilimi a kokarin ceto jihar daga durkushewa, ya kuma kwace lasisin makarantu masu zaman kansu.
Matasa a Najeriya sun yabi Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle da babban Minista Badaru Abubakar kan inganta tsaro a kasar Najeriya baki daya.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma ministan Tinubu ya bayyana irin kokarin da ya yi wajen ciyar da fannin tsaro a Arewa gaba, ya fadi dalilinsa masu kyau.
Gwamna Lawal Dauda na jihar Zamfara ya jagoranci taron majalisar tsaron jihar inda ya buƙaci hukumomin tsaro su tashi tsaye kuma su ƙara dankon haɗin kai.
Matawalle ya ce lokacin shugaban kasa ya ba su umurnin zuwa Zamfara don tattauna wa kan sace daliban Gusau, Gwamna Lawal ya tsallake ya bar kasar.
Jihar Zamfara
Samu kari