Jihar Zamfara
Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma a majalisar wakilai, Abdulaziz Yari Abubakar, ya tanadi tireloli 358 na kayan hatsi domin rabawa talakawa a lokacin Ramadan.
Yan bindiga sun sake tare titin zuwa garin Maradun, hedkwatar ƙaramar hukumar Maradum a jihar Zamfara, sun yi ajalin babban jigon PDP tare da wasu bayin Allah.
Jami’an tsaro a jihar Zamfara sun yi nasarar cafke wani kasurgumin dan ta’adda da ya addabi al’ummar jihar da hare-hare wanda suka sace daliban Jami'ar Gusau.
Mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara da aka dakatar sun nemi Shugaban kasa Bola Tinubu da majalisar tarayya da su tsoma baki a rikicin da ya dabaibaye zauren.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai sabon hari a jihar Zamfara. Miyagun 'yan bindigan sun shiga har cikin masallaci sun sace masallata.
Rundunar sojojin Najeriya ta Operation Hadarin Daji (OPHD) ta sanar da samu nasara kan yadda ta'addan da suka addabi jihar Zamfara da ke shiyyar Arewa maso Yamma.
Mambobi 7 daga cikin 24 na majalisar dokokin jihar Zamfara sun dakatar da ƴan majalisa 16 da suka dakatar da kakakin majalisar, Bilyaminu Moriki.
A wani kazamin rikici da ya barke a Zamfara, kungiyar Ado Allero ta kashe akalla manyan ‘yan bindiga biyar da mayakan su 48. Yan bindiga na neman Allero ruwa a jallo
An kashe ‘yan bindiga da dama a wata arangama da aka yi tsakanin ‘yan bindiga da ke gaba da juna a kusa da Mada hanyar Gusau da karamar hukumar Tsafe, jihar Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari