Jihar Zamfara
Damina, wani gagararren dan bindiga kuma shugaban barayin shanu a jihar Zamfara, an bindige shi har lahira. Ya taba kona wata mata da ran ta a yayin farmaki.
Yan bautar kasa sun shiga zullumi a jihar Zamfara biyo bayan sace wasu takwarorinsu da ‘yan bindiga suka yi a hanyarsu ya zuwa sansanin NYSC da ke yankin Tsafe.
Mahara sun kai hari gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, sannan suka yi awon gaba da wani kanin matarsa mai suna Hussain da matar makwabcinsa.
Mamban majalisar dokokin jihar Zamfara mai wakiltan Arewacin Talata-Mafara, Hanarabul Shamsudden Hassan, ya tsallake rijiya da baya ranar Alhamis a zauren majal
Fusatattun mazauna kauyukan karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara a ranar Laraba sun rufe babban titin Gusau zuwa Funtua domin bayyana fusatarsu kan al'amuran.
Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara ya tabbatar da samar da ma’aikatu 4 sannan ya zabo sababbin kwamishinoni na ma’aikatun. Ya bayyana hakan ne ta wata takar
Rahotanni daga jihar Zamfara sun nuna irin sakamako mai kyau da matakan gwamnati ke haifar wa a jihar, yan bindiga sun fara sako.mutane ba tare da fansa ba.
Kwanaki sama da 30 bayan sace sarkin Bungudu, ta jihar Zamfara, 'yan bindiga sun sako shi. Rahotanni sun bayyana yadda lamarin ya faru har aka sako sarkin.
Jam’iyyar PDP ta shigar da kara a kan dambawar siyasar Zamfara a kotun tarayya na Abuja. Lauyan PDP, O.J. Onoja ya roki Alkali ya sauke wadanda suka koma APC.
Jihar Zamfara
Samu kari