Jihar Zamfara
Miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari a karamar hukumar Ƙauran Namoda jihar Zamfara, inda suka kashe mutane da dama sannan suka kona gidaje da motoci.
A yau ne aka yi jana'izar mahaifin kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara wanda ya rasu a hannun 'yan bindiga sanadiyyar bugun zuciya. An yi masa jana'izar Gha
A yammacin ranar Asabar, 'yan bindiga sun halaka rayuka mutumuku da suka hadada ma'aikacin jin kai da ke aiki da Medicine San Frontiers (MSF), wanda ke mota.
'Yan sanda sun cafke wasu 'yan bindiga da suka addabi yankunan Zamfara da kewaye da kai hare-hare, satar shanu da kuma yin garkuwa da mutane da karbar kudin fan
'Yan bindiga sun shaidawa wasu dangin mahaifin kakakin majalisar jihar Zamfara cewa, tuni mahaifin kakakin majalisar ya mutu sanadiyyar bugawar zuciya inji raho
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Zamfara, Ayuba Elkanah, ya bayyana cewa jami'ansa, sun samu nasarar ceto iyalan, kakakin majalisar dokoki da wasu mutum 11.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce ta cafke daya daga cikin fitattun kwamandojin ‘yan fashi, Bello Ruga. Hakazalika an hana amfani da bakin gilashin mota.
A yanzu Gwamnatin jihar Zamfara ta bayar da umarnin maido da ayyukan sadarwa a fadin garin Gusau, babban birnin jihar daga ranar yau Juma'a, 1 ga watan Oktoba.
Kwamishina yaɗa labaru na jihar Zamfara, Alhaji Ibrahim Dosara, ya bayyana cewa kwalliya ta biya kuɗin sabulu a matakin datse hanyoyin sadarwa a jihar Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari