Jihar Zamfara
A ranar Lahadi, gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da bude wasu makarantun firamare da sakandaren jihar daga ranar Litinin, 17 ga watan Janairu bayan rufe su.
Mazauna yankin Nahuche da ke karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara a ranar Lahadi sun yi zanga-zanga a Gusau inda suka bukaci hukumomi da su tsananta tsaro.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan daban siyasa ne sun lakada wa wani mai sukar Gwamna Bello Matawalle dukan kawo wuka, sun farfashe masa gilasan motarsa a Gusau.
Sanata Shehu Sani ya Yi martani kan yadda Bola Tinubu ya kai ziyarar Zamfara bayan wani hari da Kuma ba tallafin kudade masi yawa ga 'yan Jihar a makon nan.
Zamfara - Kungiyar Zamfara Circle Initiative ta raba kayan abinci ga wasu jama'a jihar Zamfara da hare-haren yan bindiga ya tilasta musu guduwa daga muhallansu.
Tsohon Gwamnan jihar Legas, kuma jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, ya bada gudunmuwan N50million ga iyalan wadanda aka kashe kwanak
Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Zamfara dake arewacin Najeriya sun kama wata mata yar jamhuriyar Nijarda ta yi yunkurin siyar da ɗan abokiyar zamanta.
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, tare da takwaransa na jihar Borno, Babagana Umara Zulum, sun koka kan yadda 'yan ta'adda ke wuce gona da iri a jihohinsa.
Bayan kwanaki da harin da yan bindiga suka kai jihar Zamfara, FG ta tura wakilai domin jajantawa gwamnatin jihar bisa wannan mummunan ta'addanci da ya auku.
Jihar Zamfara
Samu kari