Jihar Zamfara
Yayin da 'yan bindiga da suke kokarin tserewa daga luguden wutar sojoji suka ratsa kauyuka, jami'an tsaron sirri na sojoji sun yi ta kokarin amso mutane a daji.
Rahoton da muke samu daga iyalan malamin kwalejin ilimi da fasaha dake Gusau, na nuna cewa yan bindiga sun sako mutum 3 da suka sace bayan biyan su kudin fansa.
Shugaban ma'aikatan tsaro na kasa , Janar Lucky Irabor, ya ce duk da kalubalen tsaro, a halin yanzu kashe-kashen mutane ya ragu idan aka danganta da na baya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana jajantawarsa ga wadanda suka rasa rayukansu a wani mummunan harin 'yan bindiga a jihar Zamfara. Ya ce bai ji dadi ba.
Kwamishinan labaran jihar Zamfara, Ibrahim Dosara ya daura alhakin hare-haren da yan bindiga suka kai na baya-bayan nan akan masu yiwa 'yan bindiga leken asiri.
Matawalle ce zai yi kokarinsa domin ganin cewa an mayar da duka wadanda suka gudu daga kauyukan da yan bindiga suka kai hari zuwa garuruwansu nan da mako guda.
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya yi martani a kan sabbin hare-haren da yan bindiga suka kai jihar inda ya bayyana cewar za a tura manyan jiragen yaki jihar.
A kalla gawawwakin mutum143 aka samo kuma aka birne sakamakon kisan gillar da 'yan ta'adda suka yi a yankunankananan hukumomin Anka da Bukkuyum a jihar Zamfara.
Bello Turji, gagararren dan bindigan da ya addabi yankin arewa maso yamma, ya sauya sheka daga jihar Zamfara sakamakon tsananin luguden wutar sojojin Najeriya.
Jihar Zamfara
Samu kari