Albashin ma'aikata
wani direban motar haya da ya gudanar da aikin hayarsa ta tasi a kasar qatar ya bayyayana yadda yake samun kudi masu masu uyawa duk karshen wata da sanarsa.
Chris Ngige ya nuna Gwamnatin tarayya ta yarda akwai bukatar a duba tsarin albashin Likitoci. Ministan ya yi zama da kungiyoyin Likitoci da ma'aikatan lafiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada izinin yiwa ma'aikatan sashen shari'a a Najeriya karin albashin wata. Ministan Shari'a ya sanar da hakan a Port-Harcourt.
Yayin da bukin kirsimeti da Sabuwar shekara ke ƙaratowa, Gwamna Umahi na jihar Ebonyi, ya umarci a gwangwaje kowane ma'aikaci da kyautar N15,000 da albashinsa.
Shugaban Hukumar RMAFC, Mohammed Shehu yace za a kara albashin shugabanni domin albashin shugabannin irinsu NPA, NCC da Gwamnan CBN ya zarce na Muhammadu Buhari
Malaman jami’a sun janye yajin-aikin da suke yi tun Fubrairu, amma har yau akwai sauran aiki. Malaman Jami’a na ASUU sun ce ba su da kudin motan zuwa wurin aiki
Kungiyar ASUU ta bayyana asalin abin da ya yi sanadiyyar dakatar da yajin-aikin wata 8. An ji cewa hukuncin kotu ne ya tursasawa malamai komawa bakin aiki.
Manyan malaman lafiya da Ma’aikatan cibiyoyin bincike za su tafi yajin-aiki. Kungiyar su suna neman ragowar 40% na alawus din shiga hadari da suke bin gwamnati
Ministan Kwadago Da Daukar Aiki, Chris Ngige, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shawarar karin albashi ga dukkan ma'aikata a Najeriya saboda wahalar rayuwa.
Albashin ma'aikata
Samu kari