Albashin ma'aikata
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a ya bada dalilin da yasa gwamnatin tarayya ba za ta iya yi wa ma'aikata karin albashi ba duk da ya kamata.
Shekaru uku bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan dokar albashi mafi karanci, malaman frimare da sakandare na jihohi 15 da birnin tarayya Abuja ka
BudgIT, wata kungiyar kyautata al'umma, ta fitar da sakamakon wani bincike da ta yi a jihohin kasar inda ta nuna jihohin da ma'aikata ba su bin bashin albashi d
Gwamna Mai Mala Buni na Yobe a ranar Juma’a ya ce gwamnatinsa na kokari wajen biyan albashin ma’aikata duk da karancin kudi da jihar ke da shi, Guardian...
Malamin Addini Ya Ki Karbar Kyautan Zunzurutun Kudi Da Gwamnan APC Ya Masa, Ya Ce Ya Tafi Ya Biya Albashin Ma'aikata Da Kudin. Wani abu mai kama da dirama ya fa
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin gwamna Ahmadu Fintiri, ta yanke maida wasu malaman makaranta da malaman Asibiti bakin aiki bayan gwamnatin baya ta kore su.
Biyo bayan wasu hotuna da ke yawo a kafafen sada zumunta, Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ta bakin mai magana da yawunsa ya ƴi karin haske kan albashin Malamai
Mutumin na samun naira miliyan 24 a matsayin albashi duk shekara a nan gida Najeriya, amma sai ya yanke shawarar yin kaura zuwa Turai. Ya hada matarsa da yara.
Gwamnan jihar Ondo ya girgiza lokacin da ya karanta abinda rahoton kwamitinin bincike ya bankaɗo game da yawan ma'aikatan da ake biya albashi duk wata jiharsa.
Albashin ma'aikata
Samu kari