Albashin ma'aikata
Bayan janye tallafin man fetur wanda ya haifar da tsadar rayuwa a Najeriya, akwai gwamnonin jihohi 12 da suka yi karin albashi. Legas da Ondo na biyan N35,000.
Gwamnan jihar Neja, Muhammad Umar Bago, ya amince da ƙarin N20,000 a albashin ma'aikatan jiharsa, ya kuma ba da umarnin a fara tura masu nan take.
Za a ji Shugaban kasa, Bola Tinubu ya roki gwamnonin jihohi 36 da su fara biyan kudaden rage radadin cire tallafin mai domin kawo sauki a cikin al'umma.
Kungiyoyin ma'aikatan Jami'o'i na SSANU da NASU sun shirya shiga yajin aikin gargadi na tsawon kwanaki bakwai kan rashin biyan su albashi na watanni huɗu.
Sakamakon rashin albashi mai tsoka da alawus-alawus da kuma karin girma, likitoci 59 da ke aiki a asibitin kwararru na Dalhatu Araf (DASH), Nasarawa sun ajiye aiki.
Yayin da aka shiga azumin watan Ramadana, Gwamna Ahmad Aliyu na jihar Sokoto ya amince da biyan rabin albashin ma'aikata domin gudanar da azumin cikin walwala.
Sanata Shehu Sani ya nuna shakku kan ko gwamnati =n Najeriya za ta iya aiwatar da mafi karancin albashi na N794,000 da kungiyar kwadago ta kasa ta nema.
Kungiyar kwadago ta Najeriya da takwararta ta TUC a jihar Akwa Ibom sun bukaci N850,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin ma’aikata a jihar.
Rahotanni na nuna cewa kungiyar kwadago za ta nemi N500,000 a matsayin mafi karancin albashi yayin da za a fara sauraron ra'ayoyin jama'a kan sabon tsarin albashin
Albashin ma'aikata
Samu kari