Albashin ma'aikata
Za a aiwatar da shawarwarin da kwamitin Steve Oronsaye ya ba gwamnatin Goodluck Jonathan. An bada shawara ma'aikatu su hadu wuri guda, wannan zai rage batar da kudi.
A rahoton ne za a ji ma’aikatan Najeriya sun sha alwashin sai sun yi zanga-zanga. NLC ta ce sun tsara yadda za a fita zanga-zangar ba tare da an yi aika-aika ba.
Bola Tinubu ya bukaci al’umma su cire rai da zancen maido tsare-tsaren da aka saba da su. Janye tsarin tallafin fetur da karya Naira ne suka jefa mutane a wahala.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya ɗauki muhimman matakai da nufin rage wa mutanen jiharsa radaɗin wahalar matsin tattalin arzikin da aka shiga a ƙasa.
Bola Tinubu ya jika hantar ma’aikatan jami’a bayan bakar wahala a zamanin Buhari. Gwamnati tana neman hada fada a jami’o’in kasar a dalilin albashin da aka saki.
Shugabannin kungiyoyin ƙwadago sun ce ba gudu ba ja da baya daga kudirin da suka yi na gudanar da zanga-zanga a ranar 27 da 28 ga watan Fabrairu a fadin Najeriya.
Kungiyar kwadago a jihar Neja ta sanar da tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a jihar wanda zai fara aiki daga ranar Laraba 21 ga Fabrairu, 2024.
Yan kwadagon Najeriya sun sassauta buƙatar N1m a matsayin mafi ƙarancin albashi ga ma'aikata, sun gindaya sabbin sharudɗa ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Wasu ma'aikatan gwamnati a jihar Cross River sun fara zanga-zagar nuna bacin rai kan rashin biyan su albashi n watan Fabrairu da har yanzu gwamnatin ba ta yi ba.
Albashin ma'aikata
Samu kari