Yemi Osinbajo
Hadimin Farfesa Yemi Osinbajo ya fito, ya yi karin-haske kan barin APC. Fadar Shugaban kasa ta musanya jita-jitar, hakan ya nuna Farfesa Yemi Osinbajo yana APC.
Bayan mummunan farmakin da 'yan ta'addan suka kai gidan gyaran halin Kuje dake Abuja, mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci gidan kurkukun.
Wani bincike da StatiSense ta gudanar ya tabbatar da Atiku, Buhari da Yemi Osinbajo sun fi kowa suna. Amma yawan mabiya a Twitter bai nufin cin zabe a Najeriya
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya zargi shugabannin addinai da basu san abun da ya kamata ba da haifar da rikicin addini da rashin hadin kai.
Ana cigaba da cece-kuce cikin 'yan sandan Najeriya bayan karin girman da aka yi wa Ayoola Oladunni da Usman Shugaba, dogaran Yemi Osinbajo da Aisha Buhari.
Farfesa Ango ya ce Farfesa Yemi Osinbajo da Mohammed Hayatuddeen za su fi cancanta da shugabanci, ya soki Atiku da Tinubu, yana mai yabawa su Obi da Kwankwaso.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa zai ci gaba da kasancewa a cikin harkokin siyasan kasar duk da bai samu tikitin jam'iyyar APC.
Majiyoyi sun bayyana cewa wasu hadiman Osinbajo tare da hadin gwiwar wasu manyan yan siyasar arewa ne ke kokarin ganin an samar da tikitin Osinbajo/Kwankwaso.
Mun tattaro jerin ‘Yan siyasan da suka gyara taliyarsu da wadanda suka bata siyasarsu wajen takara da Bola Tinubu. Babban wanda ya yi asara shi ne Yemi Osinbajo
Yemi Osinbajo
Samu kari