Yemi Osinbajo
Har yanzun manyan masu faɗa aji na ƙasar nan na cigaba da sa baki don tabbatar da an fitar da ɗan takara ta hanyar maslaha, yanzu dai ana kokarin shawo kan PYO.
Kabir Gaya ya shaidawa manema labari cewa an zaftare ragowar Yan takaran APC, Bola Tinubu da Yemi Osinbajo rak suka rage. A cikinsu za a samu 'dan takara a 2023
Bayo Onanuga ya fito yana cewa shi ne silar haduwar Yemi Osinbajo da Asiwaju Bola Tinubu, amma yau cike yake da nadamar abin da ya aikata bayan zaben 1999.
Mataimakin shugaban kasa,Farfesa Yemi Osinbajo ya taimaka wa wasu mutane da hatsari ya ritsa da su a Abuja yayin da ya ke hanyarsa ta zuwa filin jirgin sama.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, a ranar Litinin, 6 ga watan Yuni, ya bayyana cewa hatsarin mota bata rintsa da shi ba kamar yadda aka rahoto.
Kamar yadda majiyar ciki ta ce, amfani da kalmar 'cigaba' da shugaban kasan yayi ya nuna cewa hankalinsa ya fi karkata ga mataimakin sa, Farfesa Yemi Osinbajo.
Duba da yadda zaben fidda gwani na APC ke karatowa, 'yan takarar shugaban kasa daga kudu maso yamma da masu rike da mukaman jam'iyya mai mulki ta APC suka gana.
Babban daraktan kungiyar kamfen na Tinubu, Kashim Shettima ya ba wa mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan hakuri.
Ana fatan masu neman takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC za su yi taro a yau Asabar. A cewar The Punch, za a yi taron ne misalin karfe 8 na dare a g
Yemi Osinbajo
Samu kari