Amurka
Elon Musk, mai kamfanin Tesla ya rasa matsayinsa na attajirin duniya na kankanin lokaci a yayin da Bernard Arnault ya doke shi a jerin biloniyoyi na Forbes.
Kasar Amurka ta bayyana matsayarta na karshe kan batun karar da aka shigar na zargin da ake yiwa yariman Saudiyya Muhammad Bn Salman. Amurka ta ba da bayani.
Amurka ta fitar da cikakken jerin sunayen kasashen duniya da ta kira masu keta hakkin addini. A baya, Amurka ta taba saka Najeriya cikin irin wannan jerin.
hukumomi a kasar amurya na yankin new york sun sanar da dama daukar aikin kashe beraye da suka addabesu kuma suke yada cututuka wanda ke da illa ga yan yankin
Majalissar dokokin kasa dai ta zargi tsohon shugaban amurkan da sa hannu wajen kaiwa majalissar hari, a shekarar 2020, bayan an kada shi a babban zaben kasar
Bayanan da muka samu sun nuna cewa yayin wani shawagin tunawa da yaƙin duniya na 2, wasu jirage sun yi karo da juna a garin Dellas na ƙasar Amurka ranar Asabar.
Abin mamaki ya faru a zabukan tsakiyar zango na Amurka inda mutane suka sake zaben dan majalisar jihar Pennsylvania, Tony DeLuca duk da cewa ya mutu kafin zabe.
Wani mai rajin kare hakkin ‘dan Adam na jam’iyyar Green a jefi Sarki Charles III da matarsa Sarauniya Camilla da kwai uku. An kara da yi musu ihun Bama so.
Wasu Amurkawa wadanda yan asalin Najeriya a kalla guda takwas sun lashe zabukan kujerun majalisa a zaben Amurka da aka yi a ranar Talata 8 ga watan Nuwamba.
Amurka
Samu kari