Amurka
Yayin da ake jimamin mutuwar shugaban kasar Iran, Ebrahim Raisi, Amurka ta nuna damuwa kan yadda marigayin ya bar duniya da alhakin mutane da dama.
Kotun hukunta manyan laifuffuka ta duniya (ICC) tana neman firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ruwa a jallo saboda kisan kiyashi da ya jagoranta a zirin Gaza.
Dan Najeriya ya saci wasu adadi na kudaden da suka kai $22,000 a Amurka, EFCC ta gaggauta daukar kudin tare da mikawa hukumar tsaron Amurka ta FBI.
Babban Sojan Amurka, Manjo Harrison Mann ya ajiye aikin saboda nuna goyon baya ga Falasdinawa. Sojan ya ce abin kunya ne ga Amurka to rika taimakon isra'ila
Yayin da Yarima Harry ya kawo ziyara Najeriya, uwar gidansa, Meghan Markle ta bayyana Najeriya a matsayin gida da take alfahari da ita a ko da yaushe.
Wata shararriyar ‘yar tiktok, Kiss Theaz ta maka iyayenta gaban kotu saboda haihuwarta ta tare da neman izininta ba, lamarin da ya dauki hankali.
Kasar Amurka ta dakatar da kai wasu bama-bamai Isra'ila saboda fargabar amfani da su a kan farar hular Falasdinawa da ke Rafah a ci gaba da na harin da take kaiwa.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya soke tafiyar da aka tsara zai wakilci shugaba Tinubu a taron kasuwanci tsakanin Afirka da Amurka a Dellas.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Ƙashim Shettima zai tashi zuwa birnin.Dalas na ƙasar Amurka domin halartar taron kasuwanci na 2024 a birnin Dallas.
Amurka
Samu kari