Amurka
Sojjojin kasar Burkina Faso sun dakatar da gidajen rediyon BBC da VOA daga watsa shirye-shirye na sati 2 saboda yada labarin kai hari kan fararen hula
Rahoton da kasar Amurka ta fitar a kan zaben 2023 a Najeriya ya nuna cewa an samu kura-kurai da dama ciki har da amfani da addini wurin dakile mata
Jami'ar Southern California ta dauki matakin hana daliba musulma mai suna Asna Tabassum saboda kin jinin Falasdinawa. Jami'ar ta ce ta dauki matakin ne saboda tsaro
Kasar Iran ta yi harbin iska yayin da ta ji fashe-fashe a yankin Isfahan a safiayar Jumu'ah. Majalisar dinkin duniya ta tabbatar da cewa ba a samu barna a yankin ba
Kungiyar tarayyar turai (EU) ta kakabawa Iran sabon takunkumi a wani taro da tayi biyo bayan harin ramuwa da ta kai Isra'ila ranar sabar da ta wuce.
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya tabbatar da cewa kasar ba za ta shiga fadan tsakanin Iran da Isra'ila ba bayan Iran ta kai harin ramuwar gayya kan Isra'ila.
Al'ummar Musulmai a fadin duniya suna gudanar da bukukuwa a lokacin Eid-el-fitr. Sai dai, akwai wasu kasashen da ba su ayyana hutu a ranar bikin.
Wani sojan ruwa Amurka wanda haifaffen Najeriya ne ya gamu da ajalinsa a cikin tekun Bahar Maliya. Sojan ya yi bankwana da duniya ne bayan ya fada cikin ruwa.
Ɗan takarar shugaban kasa a Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa za a samu zubar da jini idan har bai samu nasarar zaben shugaban kasa ba a kasar.
Amurka
Samu kari