Amurka
Barrack Obama ya tsaida wanda yake goyon baya a zaben Amurka. Kamala Harris wanda Joe Biden ya janyewa takara ta ji dadin wannan gagarumin goyon baya.
Shugaban Amurka, Joe Biden shi ne shugaban kasar na bakwai da ya janye daga neman takarar shugabancin kasar a zabe domin sake tsayawa a wa'adi na biyu.
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris ta kafa tarihin wacce ta fi samun gudunmawa mai girma har $81 a tarihin kamfe na zaben shugaban kasa.
Shahararren mawakin Najeriya Charly Boy wanda ya saba jawo cece kuce a shafukan sada zumunta ya ce zai saki matarsa idan Kamala Harris ba ta zama shugabar Amurka ba.
Shugaban Bola Tinubu na Najeriya ya yi Allah wadai da harin da aka kaiwa tsohon shugaban Amurka, Donald Trump inda ya ce wannan lamari abin takaici ne.
An bayyana wani matashi mai suna Thomas Matthew Crooks mai shekaru 20 a matsayin wanda ya kai harin kisan gillar da aka so yiwa tsohon shugaban Amurka Donald Trump.
Tsohon shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa maharbin da ya harbe shi mai suna Thomas Matthew Crooks ya kuskure shi ne ta saman kunnensa.
Ana fargabar an harbi tsohon shugaban kasan Amurka a wani taron kamfen da ya gudana a Amurka, lamarin da ya jawo hankalin duniya baki daya kan lamarin.
Sanata Shehu Sani ya caccaki wata kungiya kan bukatar hana Abba Kabir da mukarrabansa fasfo inda ya ce wannan abin dariya ne saboda rigimar masarautu.
Amurka
Samu kari