Amurka
Wani mutumi ɗauke da bindiga ya kai hari gidajen ƴan Majalisa biyu a Amurka, ƴar Majalisa ɗaya da mijinta sun mutu yayin da sanata ya samu rauni.
A labarin nan, za a ji cewa harin da Israila ta kai kasar Iran ya jawo asarar rayukan manyan dakarun tsaron kasar, daga ciki har da masu tsattsauran ra'ayi.
Kasar Isra'ila ta kai hare hare Iran inda ta kashe manyan sojoji da masana kimiya da nukiliya na kasar, Iran ta ce za ta mayar da martani mai tsanani a Isra'ila.
Mai kudin duniya, Elon Musk ya fito ya ce ya yi nadama kan wasu kalamai da ya fada a kan shugaban Amurka Donald Trump da suka yi cacar baki a intanet.
Shuagaban kasar Chadi ya yi martai kan matakin da Donald Trump ya dauka na hana 'yan kasarsa shiga Amurka. Mahamat Deby ya hana yan Amurka shiga Chadi.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya hana 'yan kasashe 12 ciki har da kasashen Musulmi da Afrika shiga Amurka. Trump ya taba sanya dokar a wa'adin farko.
Akwai yiwuwar kasar Amurka na shirin kawo cikas ga kudirin da ke neman a tsagaita wuta a zirin Gaza. Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya zai kada kuri'a.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban soji na jamhuriyyar Nijar ya lissafo kasashen dake hada kai da Najeriya wajen hana ta zaman lafiya tun bayan juyin mulki.
Firaminista da sakataren harkokin wajen Birtaniya sun sanar da dakatar da alakar kasuwanci da kasar Isra'ila kan hare hare da ta ke kai wa kan Falasdinawa a Gaza.
Amurka
Samu kari