Amurka
A labarin nan, za a ji cewa hukumomin kasar Iran sun bayyana cewa manhajar WhatsApp, mallakin kamfanin Meta yana mika bayanan 'yan kasar ga Isra'ila.
Wasu makamai masu linzami da Isra'ila ta harba sama sun gaza tashi sama sosai sun fado kan Yahudawa a birnin Tel Aviv. Isra'ila ta fara rasa makamai.
Jagoran juyin juya hali na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya nuna cewa kasarsa ba za ta nuna tausayi ba a yakin da take yi da haramtacciyar gwamnatin Isra'ila.
Wasu 'yan majalisa a Amurka sun nuna adawa da matakin Donald Trump na shiga yaki da kasar Iran bayan rikici ya yi kamari tsakaninta da kasar Isra'ila.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa sun san inda jagoran juyin juya halin Iran, Ayatollah Khamenei, yake boye. Ya ce ba za a kashe shi ba.
A labarin nan, za a ji cewa kasashen Iran da Isra'ila na ci gaba da fuskantar asara yayin da suka matsa kaimi wajen kai hare-hare ga junansu tun ranar Juma'a.
China ta zargi Trump da rura wutar rikicin Iran da Isra'ila, tana mai cewa gargadin nasa zai tsananta lamarin. Ta gargadi 'yan kasarta da su bar Isra'ila yanzu.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana fatan za a samu tsagaita wuta a tsakanin kasashen Iran da Isa'ila.
Tehran ta fara zama kufai yayin da mazauna birnin ke ƙoƙarin tserewa saboda fargabar hare-hare. Isra'ila ta ce ta kai hare-hare masu yawa kan biranen Iran.
Amurka
Samu kari