Amurka
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta bayyana cewa ba za ta amince da hawa teburin tattaunawa da duk wadanda ke goyon bayan Isra'ila ta kai mata hari ba.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta tabbatar da cewa ba za ta sassuta a harin kare kai da ta ke kai wa Isra'ila ba har sai dakarun IDP sun dakata.
Sanata Ben Murray-Bruce ya ce ya hango cewa ana daf da shiga yakin duniya na uku sakamakon mallakar makamin nukiliya. Ya ce Najeriya za ta zauna lafiya a yakin.
A labarin nan, za a ji cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ce ba za ta nade hannayenta Amurka ta shiga yakin da ake yi Isara'ila ba, za ta dauki matakan kariya.
Ana hasashen shugaban kasar Amurka, Donald Trump na Amurka zai yanke hukunci cikin makonni biyu ko kasar za ta shiga yakin Isra'ila da Iran da ake yi.
Trump na tunanin shiga rikicin Iran-Isra'ila, ya yi barazana ga Khamenei. Sai dai Iran ta ce wannan ba yaƙin Amurka ba ne, kuma za ta ci gaba da kare kanta.
Gwamnatin kasar Ukraine na tsoron cewa rikicin Iran da Isra’ila zai dauke hankalin duniya daga yaki da Rasha, kuma hakan zai karfafa Moscow karfi.
Yayin da ake ci gaba da rigima tsakanin Iran da Isra'ila, an ruguza wani asibiti a birnin a Beersheba bayan harba makami da Iran ta masu linzami.
A wannan rahoto, za a ji cewa akwai shirye-shiryen kai wa Iran hari, yayin da gwamnatin Amurka ta fara hada kan sojojinta don kai farmaki a karshen mako.
Amurka
Samu kari