Amurka
Mataimakin shugaban Majalisar tsaron Rasha ya bayyana cewa ƙasashe da dama sun nuna a shirye suke su bai wa Iran makaman nukiliya bayan harin Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya, Barista Bulama Bukarti ya bayyana Iran tana da ikon jawo durƙushewar tattalin arzikin Turai ta hanyar toshe zirin Hormus.
A labarin nan, za ji cewa kasar Koriya ta Arewa ta yi tir da yadda Amurka da kasahen Turai ke goyon bayan harin Isra'ila a Gabas ta Tsakiya, musamman Iran.
Masana tattali sun nuna fargabar harin da Amurka ta kai Iran zai iya jawo tashin farashin mai zai shafi tattalin arzikinta. An ce lamarin zai jawo tashin farashi
Amurka ta roki kasar China da ta shawo kan kasar Iran kan yunkurin rufe hanyar ruwan Hormuz da ake dakon mai ta wajen zuwa kasashen turai da sauransu.
Majalisar Iran ta amince a rufe mashigin Hormuz, hanyar mai ta duniya, bayan harin Amurka. Hakan zai sa farashin mai ya yi tsada kuma Asiya za ta fi shan wahala.
Bayan harin Amurka kan kasar Iran, manyan 'yan majalisa daga jam'iyyar Democrat sun caccaki Donald Trump bisa kai hari ba tare da sanar da su ba.
Bayan harin Amurka a Iran, ministan harkokin wajen kasar ya gargadi Amurka kan hare-haren da ta kai, yana cewa “za su fuskanci illa mai dorewa” daga kasar.
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da Amurka ta kai kan Iran, tana cewa hakan barazana ga zaman lafiya a duniya baki ɗaya da yankin Gabas ta Tsakiya.
Amurka
Samu kari