Zaben Amurka
Wani dan Najeriya mai suna Yemi Mobolade, mazaunin birnin Colorado na kasar Amurka, ya yi nasarar zama magajin garin bayan doke abokin takararsa a zaben da ya
Kungiyoyin kasashen waje sun ce Hukumar INEC ba tayi kokarin da aka sa rai a zaben 2023 ba. Wadannan kungiyoyi sun ce INEC ta jawo alamar tambaya a zaben bana.
Amurka Tayi Magana Kan Goyon Baya Wani ‘Dan Takara Ya Zama Shugaban Najeriya. Mataimakiyar Ministar harkokin Afrika ta Amurka ta fadawa matasa abin da za su yi.
Abin mamaki ya faru a zabukan tsakiyar zango na Amurka inda mutane suka sake zaben dan majalisar jihar Pennsylvania, Tony DeLuca duk da cewa ya mutu kafin zabe.
Wasu Amurkawa wadanda yan asalin Najeriya a kalla guda takwas sun lashe zabukan kujerun majalisa a zaben Amurka da aka yi a ranar Talata 8 ga watan Nuwamba.
‘Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar hamayya ta NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso. Kwankwaso Ya Zargi Manyan Arewa da Nuna Son Kai Wajen Tsaida ‘Dan Takara
Letitia James tayi karar Donald Trump da iyalansa da kamfaninsa da zuzuta dukiya. A doka, duk wanda ya yi ikirarin yana da kudi alhalin karya ne, ya yi sata.
Jami’an FBI sun kutsa wani katafaren gida na Donald Trump da ke Florida, kuma samu takardun gidan Gwamnati a cikin akwatuna. Daga ciki har da bayanan Faransa.
Afganistan - Da yawa daga cikin ‘yan Afghanistan sun bayyana kaduwarsu ko kuma shakku a yau talata game da labarin kashe shugaban Al-Qaeda a Kabul sakamakon.
Zaben Amurka
Samu kari