Uganda
Wata budurwa 'yar shekara 32 mai suna Lulu Jemimah ta bar mutane cikin rudani da mamaki, bayan ta auri kanta da kanta saboda irin takura ta da danginta suka dinga yi akan tayi aure. A yadda rahoto ya bayyana, Lulu wacce take...
Wata mata 'yar kasar Uganda mai suna Sofiat Mutesi ta haifi jarirai guda biyu, abin mamaki kuma daga baya kuma ta kara haifo jarirai mata guda uku duka a rana daya. Kamar yadda jaridar Daily Monitor ta ruwaito, Sofiat har ta...
A mafi yawan kabilun nahiyar Afrika, ana dora wa kan mahaifiya alhakin fadakar wa da nasiha ga budurwar da zata yi aure. A mafi yawancin lokuta, kanwar mahaifiya ce ke shirya budurwa domin ta fuskanci kalubalen da ke cikin zaman
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a tafkin Albert dake yankin Arewa maso yammacin kasar Uganda, inda matar ta tafi debo ruwa dauke da jaririyarta yar watanni biyar a bayanta. Hukumar kula da namun daji ta kasa t
Daya daga cikin shugabannin jami'ar, Dr. Sulait Kabali, wanda shine sakataren kwamitin ladaftarwa na jami'ar ya sanarwa da manema labarai a ranar Litinin dinnan cewa an kama daliban laifin zinar, inda kuma hakan na nuni da karya..
Wasu shaidun gani da ido sun tabbatar da lamarin, inda guda yace an hangeta tana cacar baki da wasu daga cikin abokan aikinta a lokacin da suke shigewa cikin jirgin, “Gwiwowinta sun farfashe, haka zalika kofin gilashin da take rik
Uganda
Samu kari