Jihar Sokoto
An ceto maniyyatan hajjin bana na jihar Sakkwoto bayan sun dauki awanni a hannun 'yan bindigan da suka yi garkuwa dasu a sa'o'in farko na ranar Talatan nan.
A kalla dalibai 15 ne suka ci maki 01 kacal a yayin da hukumar shirya jarrabawa da Najeriya, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar shiga karamar ajin sakandare
'Yan bindiga sun halaka matar wani basarake gami da raunata mutane da dama a karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwoto a harin da suka kai a tsakar ranar Asabar.
Tambuwal ya janye daga takara ne a ranar Asabar din da ta gabata, ya kuma bukaci magoya bayansa da su zabi Atiku Abubakar, wanda a karshe ya zama dan takarar sh
Hedkwatar tsaro tace dakarun operation Hadarin Daji a ranar 21 ga Mayu ta damke wani Jabe Buba, bakon haure kuma fitaccen mai kai wa 'yan ta'adda bayanan sirri.
Bayan Hukumar Yaki da Rashawa Mai Zaman Kanta, ICPC ta shiga lamarin, dan majalisa mai wakiltar mazabar Kebbe da Tambuwal, Bala Kokani ya rarraba babura da keku
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya zama wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar APC a jihar Sokoto, TVC ta ruwaito da sauran majiyoyi
Yayin da ake tsaka da zaben fidda gwanin jam’iyyar APC a Jihar Sokoto, akalla ‘yan takarar gwamna guda uku cikin guda 5 ne su ka bar wurin zaben, The Punch ta r
Alhaji Sa’ad Abubakar III, Sarkin musulmi ya koka akan kisan Harira Jibrin, da yaranta hudu a Isulo cikin karamar hukumar Orumba ta Arewa da ke cikin Jihar Anam
Jihar Sokoto
Samu kari