Jihar Sokoto
Shugaba Buhari ya sake umurtan rundunar sojojin kasar da sauran hukumomin tsaro da su yi maganin duk wani mutum ko kungiyar da ke yiwa tsaron kasar zagon kasa.
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta hasaso iska mai hade da kura a jihohin Arewa maso yamma da arewa maso gabas wanda ka iya dusasar da gani dususu.
Jihar Sokoto - Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya fasa zuwa jihar Zamfara sakamakon bacin yanayi a sararin samaniya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani katafaren kamfanin simintin BUA a jihar Sokoto, kamfanin an ce yana karfin samar da siminti sama da ton miliy
Jama'a su na bukatar bincike mai tsauri kan alakar da ke tsakanin wasu gwamnoni da dan ta'adda, Bello Turji, bayan an ga hotunan makusancin sa da gwamnonin.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, na jam'iyyar PDP, ya yi babban rashi a iyalansa Allah ya yi wa babban yayansa, Muhammad Bello, rasuwa ranar Talata.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya yi watsi da rahoton hukumar kidididiga ta kasa inda ta bayyana jihar sokoto a matsayin jihar da ta fi kowacce talauci.
Wasu matasan Kiristoci karkashin jagoranci kungiyar Kiristocin Najeriya, YOWICAN, a ranar lahadi sun yi suka game da gayyatar faston cocin katolika, Kukah.
Gwamnati ta kaddamar manhajar hada-hadar kudi ta yanar gizo wato eNaira, kuma zuwa yanzu dai manhajar ta fara samun karɓuwa a wasu yankunan kasar nan, musanman.
Jihar Sokoto
Samu kari