Siyasar Najeriya
Wata kungiyar matasan arewa mai suna Arewa Youths for Orji Uzor Kalu ta nuna goyon bayanta ga bulaliyar majalisar dattawa, domin zama shugaban kasa na gaba.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya damu kan yadda iyaye ke tilastawa 'ya'yansu barace-barace a kan tituna musamman a jihohin Arewacin Najeriya..
Rikicin da ya barke a majalisar dokokin jihar Plateau ya dau sabon salo bayan an ayyana neman tsigaggen kakakin majalisar, Abok Ayuba, ruwa a jallo. An yi fito
Kwanaki bayan zabansa a matsayin shugaban matasan PDP, Mohammed Kadede ya bayyana manufarsa ta lallasa jam'iyyar APC a zabe mai zuwa na shekarar 2023 a Najeriya
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana wasu maganganu kan rade-radin cewa tsohon sarki Sanusi ke da tasiri a harkokin gwamnatinsa da yake tafiya
Yan sanda a jihar Filato sun kame tsigaggen shugaban Majalisar Dokokin jihar, bayan da aka samu rikici tsakanin yan siyasa a kwanakin nan bayan tsige shi..
Jigo a jam'iyyar APC ya tsorota da zaben Ayu a matsayin sabon shugaban APC. Ya ce hakan babban kalubale ne ga jam'iyyar ta APC mai mulkin Najeriya a yanzu.
'Yan Najeriya sun yi martanin kan zaben da aka yi a taron gangamin jam'iyyar PDP. An zabi wani matashi mai shekaru 25 a matsayin sabon shugaban matasan PDP.
Tsohon ɗan majalisar dattijai mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar gwamnan jihar Kaduna karkashin PDP.
Siyasar Najeriya
Samu kari