Siyasar Najeriya
Kwamishinan labarai da wayar da kan jama'a na jihar Anambra, Mista Don Adinuba, ya ce rahoton da ke yawo cewa mutane na barin jihar gabannin zabe karya ne.
A cikin watannin da suka gabata, tsaro a jihar ya lalace, lamarin da ya dinga zama kalubale tare da tunanin yadda zaben zai kasance a yankin da kasar baki daya.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, INEC ta ce naira biliyan 100 da aka ware domin gudanar da babban zaben 2023 a kasafin kudin sabuwar shekara ba zai isa ba.
Gwamnatin jihar Gombe ta caccaki tsohon gwamnanta kuma Sanata ma wakiltan mazabar Gombe ta tsakiya, Mohammed Danjuma Goje, bisa rikicin da ya auku cikin jihar.
Gwamnan jihar Kebbi, Atiku Abubakar Bagudu, ya sallami shugabannin kananan hukumomi 21 da kansilolin jihar baki ɗaya a wata sanar da aka fitar ranar Alhamis.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya magantu kan dalilin da yasa yake aure daga yankuna daban-daban na kasar nan. Ya ce duk 'yan Najeriya daya ne.
Tsohon gwamnan jihar Filato, Jonah David Jang da gwamnatin jihar Filato suna sukar juna tare da cacar baki kan tsige kakakin majalisar, Nuhu Abok Ayuba da akai.
Kungiyar gwamnonin kudu maso gabas ta bayyana cewa za ta gana da gwamnatin tarayya kwanan nan kan lamarin shugaban yan kungiyar awaren IPOB, Mazi Nnamdi Kanu.
Hadimin gwamnan jihar Neja mai shekaru 36, Mohammed Saidu Etsu, ya nuna ra'ayinsa na takarar kujerar shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari