Siyasar Najeriya
APC za ta yi wa Mataimakin Shugaban Majalisa da karamin Ministan kwadago sulhu. Olorogun O’tega Emerhor shi ne zai jagoranci wannan sulhun da ake shirin yi.
Ministan sufuri na Najeriya ya bayyana korafinsa kan yadda ba a daukar mataki bisa sace-sace da cin hanci da rasahwar da wasu 'yan siyasa ke a kasar ta Najeriya
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya ce ya gana da shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ne domin tattaunawa kan "halin da
Karamin ministan albarkatun man fetur, Cif Timipre Sylva ya nuna yakinin cewa ko shakka babu jam'iyyar APC mai mulki ce za ta ci gaba da shugabanci a 2023.
Wasu Na-kusa da Buhari a Kudu, sun fito sun koka a fili, sun ce ba a ba su kujeru. Magoya bayan Shugaba Buhari sun yi Allah-wadai da yadda aka manta da su.
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari da na Gwamna Abdullahi Ganduje, sun nuna rashin jin dadi kan yunkurin Fani-Kayode na komawa jam'iyyar APC mai mulki.
'Yan jarida sun yi wa Ministan sufurin kasa, Rotimi Ameachi, tambaya a kan siyasar 2023. Rotimi Amaechi ya bai san wanda zai zama Shugaban Najeriya a 2023 ba.
Mun ji cewa wani ‘Dan Majalisar Filato ya ce mutane za su zabi APC a 2023 da sauran zabuka. Hon. Yusuf Gagdi ya ce sai APC ta shafe shekara 100 ta na mulki.
Sanatan Kano ta Kudu, Arch. Kabiru Gaya, ya ce an matsa masa ya nemi Gwamna a zaben 2023. Sanata Gaya ya ce idan lokaci ya yi, zai dauki mataki ya nemi takara.
Siyasar Najeriya
Samu kari