Siyasar Najeriya
Tsohon ɗan takarar gwamna kuma babban jigon APC a jihar Ekiti ya sanar da ficewarsa daga jam'iyya mai mulki, yace zai nemi tikitin takarar gwamna a jam'iyyar AC
Jam'iyyar APC ta fitar da jadawalin abubuwan da ta tsara gudanarwa nan da zuwa lokacin da jam'iyyar za ta gudanar da taronta na gangami a ranar 26 ga Fabrairu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dira a Jihar Kaduna domin ziyarar aiki na kwana biyu a Jihar, Daily Trust ta ruwaito. Ana sa ran zai kaddamar da wasu ayyuka d
Babban mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin labarai, Garba Shehu, na bibiyar shafin magoya bayan babban jigon APC, Tinubu wato @TinubuMediaS a Twitter.
Babban dan tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, marigayi Janar Sani Abacha, Mohammed, ya ziyarci Sanata Orji Uzor Kalu, a ranar Lahadi, 16 ga watan Janairu.
Tsohon gwamnan Jihar Ogun Aremo Olusegun Osoba a ranar Laraba ya bayyana yadda aka yi masa murdiyar zabe lokacin da ya tsaya takarar gwamna a 2003, Daily Trust.
Yayin da masu hangen kujerar shugabancin Najeriya ke cigaba da fito da kudirinsu a fili, gwamna Yahaya Bello, na jihar Kogi, yace zau shiga tseren bayan taro.
Janar Sani Abacha, wanda ya mulki kasar nan daga 1993 har zuwa rasuwar sa a 1998, ya yaudari 'yan siyasa kafin ya dare mulki, kamar yadda Janar IBB ya tabbatar.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta ce katin masu zabe, PVC, ba su lalace ba. Hukumar ta bayyana hakan ne yayin da ta ke mayar da martani kan kalaman da Sana
Siyasar Najeriya
Samu kari