Siyasar Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da gwamnonin jam'iyyar APC domin tsayar da sabon ranar da za a gudanar da babban taron jam'iyyar mai mulki a kasar.
Gwamnan jihar Kani, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana bukatar 'yan siyasar APC su hada kai su kawo ci gaba a jihar Kano. Ya fadi dalilin neman wannan hada kai.
Sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya, ya kaddamar da wani shirin yakar yunwa a jihar Gombe. Sanatan ya kaddamar da shirin ne a mazabarsa; Yamaltu Deba da Akko.
Matasa a jihar Kwara sun yi gangami a manyan unguwannin Ilorin domin nuna goyon bayansu ga takarar shugabancin Bukola Saraki a ranar Asabar, 19 ga Fabrairu.
Hadimin Sanata Kabiru Marafa, Bello Bakyasuwa, ya koka kan farmakin da 'yan bangan siyasan Gwamna Bello Matawalle na Zamfara suka kai masa a kotu da ke Gusau.
Kungiyar hadin kan al’ummar musulmi, UMUL ta bukaci dan kabilar Ibo ya tsaya takarar shugaban kasa idan 2023 ta zo, The Sun ta ruwaito. Kungiyar ta musulmai ta
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC a 2023, Dr Ibrahim Bello Dauda, ya koka kan rashin kwazon da APC ta yi a zaben kananan hukumomi da aka yi a
Nathaniel Ikyur, babban sakataren watsa labarai na Samuel Ortom, gwamnan Jihar Benue, ya ce mai gidansa bai tsani Shugaba Muhammadu Buhari ba. Da ya jawabi a ra
Wata tsohuwa mai shekaru 102 ta fito ta ce sam ba za ta huta ba sai ta gaji Buhari matukar ba a samu mutanen kirkin da suka bayyana aniyarsu ta tsayawa takara b
Siyasar Najeriya
Samu kari