Siyasar Najeriya
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bayyana cewa bai yarda da tsarin karba-karba ba a zaben shugaban kasa na 2023. Ya kuma ce Jonathan kadai zai janyewa.
Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa, ya ce idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa zai kawo karshen ta'addanci da garkuwa da mutane a kasar.
Wasu daga cikin 'yan takarar shugabancin kasa da masu mukaman siyasa da ke jam'iyyun siyasar kasar nan a halin yanzu sun hallara liyafar buda-baki a Aso Villa.
Hajiya Aisha Buhari, ta bukaci jam’iyyun siyasa da su dunga duba yiwuwar tsayar da mata a matsayin abokan takarar masu neman kujerun shugabanci a zaben kasar.
Gabannin babban zaben 2023 akwai akalla yan siyasa 42 da suka nuna sha'awarsu a kan kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari. Suna ci gaba da tuntubar manya.
Wata kugiyar mai suna, Generational Powershift Forum, GPF, ta ja kunnen tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar akan surutai dangane da yiwuwar tsayar d
Yan siyasa kamar David Umahi, Chris Ngige, Dele Momodu da dai sauransu sun bayyana cewa Ubangiji yayi magana da su kai tsaye domin shiga takara a zabe mai zuwa.
Manyan yan siyasa a jam’iyyun All Progressives Congress (APC) mai mulki da Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa sun fara sauye-sauyen sheka gabannin 2023.
Da alamun komai ya kankama na tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ayyana niyyar takara kujeran shugaban kasa a 2023 karkashin jam'iyyar All Progressives.
Siyasar Najeriya
Samu kari