Siyasar Najeriya
‘Dan takarar shugaban kasan na APC ya je wajen Yemi Osinbajo ba tare da ya san da zuwansa ba. A tawagar Bola Tinubu akwai Gwamnan Legas, Babajide Sanwo Olu.
An samu karin bayani a game da hadarin da wasu ‘yan jam’iyyar APC suka yi a kan hanyar Abuja. Onimiteim Samuel ya mutu a sanadiyyar hadarin, wasu su na asibiti
Goodluck Jonathan ya ba ‘yan takarar shugaban kasa a 2023 shawarar su yi kamfe mai tsabta, Jonathan ya taya ‘Yan takaran APC da PDP murnar nasarar da suka samu.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ne wanda ya yi nasarar zama ‘dan takarar APC. Tinubu ya samu tikiti ne da taimakon wasu Gwamnoni da wasu manyan kusoshin jam’iyya.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya taya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, murnar nasara a zaben fidda gwanin yan takaran shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC
Ga dukkan alamu har yanzun faɗi tashi ba ta ƙare ba a jam'iyyar PDP, kwamitin amintattu BoT sun gana da ɗan takarar shugaban ƙasa kan batun nemo mataimaki.
Mutum daya ya mutu bayan wata mota kirar Toyota Sienna da ta kwashi mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) daga Abuja zuwa jihar Rivers ta kife.
Janyewar da wasu yan takarar shugaban kasa na APC bakwai suka yi masa ya taimaka wajen nasarar da Bola Ahmed Tinubu ya samu a zaben fidda gwanin jam'iyyar.
A yanzu dai babban ciwon kan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu bayan lashe tikitin APC a zaben 2023 shi ne zaben wanda zai nemi mataimaki a cikin ‘yan siyasan Arewa.
Siyasar Najeriya
Samu kari