Siyasar Najeriya
Hadimin gwamnan Ekiti. Kayide Fayemi, wnada ke ba shi shawara kan harkokin kwadugo ya aje aikinsa, ya kuma sayi Fom domin tsayawa takarar ɗan majalisar wakilai.
Adadin masu neman takara kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC na kara yawaita duk da tsadar farashin kudin Fam din jam'iyyar.
Inuwa Waya zai yaki Nasiru Yusuf Gawuna wajen samun takarar Gwamna a Kano a karkashin jam’iyyar APC. Waya ya ce sam ba zai fasa yin takara a zaben na 2023 ba.
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ki amincewa da bukatar Gwamnan CBN, Godwin Emefiele na hana INEC da Babban Lauyan Tarayya Abubakar Malami hana shi taka
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki jam'iyyar APC kan siyar da fom dinta na shugaban kasa a kan naira miliyan 100, yana mai cewa za su sha mamaki a zaben 2023.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya tabbatar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasa, inda ya kawo karshen kame-kame kan yunkurinsa na ts
Fasto Tunde Bakare, ya ayyana aniyarsa ta shiga tseren kujerar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a hukumance.
Daya daga cikin masu hangen kuɓerar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, Abubakar Bukola Saraki, ya isa gidan tsohon shugaban Najeriya, Obasanjo, kan batun takara a PDP
Akalla yan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) 20 ne suka sayi fom din jam’iyyar da aka siyar naira miliyan 100.
Siyasar Najeriya
Samu kari