Siyasar Najeriya
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Egor/Ikpoba-Okha na jihar Edo, Hon. Jude Ise-Idehen ya mutu, The Nation ta ruwaito a yau dinnan 01 ga watan Yuli.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta tabbatar da cewa ta sa idon basira a zaben fidda gwani da ya samar da Mohammad Abacha a matsayin dan takarar gwam
An ga wani hoton dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar a birnin Malaga na kasar Spain yana cin duniyasa da tsinke.
Labarai na karya na yawo wai Dr. Iyorchia Ayu ya rasa kujerar shugaban PDP na kasa. Rade-radin na cewa bayan sauke Ayu, Amb. Umar Damagum ne ya maye gurbinsa.
Har yanzu ana cigaba da yunkurin hada-kai tsakanin Peter Obi da Kwankwaso. Amma wani na kusa da Rabiu Kwankwaso, ya shaida mana zai yi wahala a iya cin nasara.
Labari ya zo mana cewa wani jagora a jam’iyyar APC ya yi watsi da batun sak, ya ce shinkafa da wake zai yi a zaben 2023 saboda an ba Bola Tinubu tikitin 2023.
Gwamnonin jam’iyyar APC daga yankin Arewa maso Yamma da sauran shugabannin shiyyoyin sun gana kan kujerar mataimakin shugaban kasa na jam’iyya mai mulki...
Omoyele Sowore ya fitar da wanda zai sa ya kai labari a zaben shugaban kasa. AAC ta na sa ran Haruna Magashi zai taimaka mata wajen yin galaba a kan APC da NNPP
Shugabannin yankin arewa maso yammacin Najeriya sun gudanar da taro a jihar Kaduma, sun naɗa wakilai da zasu gana da Tinubu kan wasu batutuwa masu muhimmanci.
Siyasar Najeriya
Samu kari