Siyasar Najeriya
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabenta na gwamnan jihar Osun. Sai dai kuma yawancin gwamnoninta basu hallara ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar zai kasance a tsaka-tsaki da ba hukumar zabe ta kasa cikakken damar yin aikinta a babban zaben 2023 mai zuwa.
Jam’iyyar APC mai mulki ba shirya wasa ba, domin ta shirya kaddamar da shafin yanar gizo domin hada kan matasa kafin zaben shugaban kasa na 2023 da ke tafe.
Mataimakin gwamnan Jihar Ebonyi, Kelechi Igwe, ya ce ba ya shirin ficewa daga jam'iyyar APC zuwa Labour Party. Hadiminsa, Monday Uzor, ne ya bayyana hakan cikin
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya sake nada wasu daga cikin mambobin majalisarsa da suka ajiye mukamansu domin tsayawa takara a zaben fidda gwani n
Tsugunne bata karewa ba a jam'iyyar APC game da ɗinke barakar sauya sheƙa, ɗan takarar gwamnan Ogun, Adekunle Akinlade, ya ce ba zai iya cigaba da zama ba.
Za a ji labari takarar Atiku, Tinubu da Obi su na cikin matsala. Ataguba Aboje, Oghenovo Otemu, da Ahmed Yusuf sun ce jam’iyyun APC, PDP da LP ba su bi doka ba.
A halin yanzu, mun fahimci cewa wanda zai rike kujerar takarar Mataimakin Shugaban kasa ya zama abin rigima a PDP, manyan na-kusa da Gwamna Wike sun ja daga.
Gabanin babban zaben 2023, rikici ya barke a jam'iyyar National Rescue Movement (NRM) a yayin da yan siyasan arewa na jam'iyyar suka fice kan zargin wariyya da
Siyasar Najeriya
Samu kari