Siyasar Najeriya
Dan majalisa, Hon Muhammad Gudaji Kazaure, ya bayyana cewa ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa African Democratic Congress (ADC).
Direkta Janar na Kungiyar Yakin Neman Zaben Tinubu, Adebayo Shittu, ya yi ikirarin cewa musulmi ne ke da kashi 65 cikin 100 na al'ummar kudancin Najeriya. Ya yi
Rabiu Kwankwaso da NNPP sun jimamin mutuwar wasu shugabannin NNPP a hadarin mota. Wani hadari ya rutsa da motar ‘Yan Jam’iyyar NNPP a titin Suleja-Lambata.
Shugaban hukumar zaɓe na Akwa Ibom ya nemi yan majalisu su sanya hukuncin haramta wa yan siyasa shiga zaɓe na tsawon rayuwa idan aka kama su suna sayen kuri'u.
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta ce idan da ‘ya’yan ‘yan siyasa ne ke halartar jami’o’in gwamnatin Najeriya, yajin aikin kungiyar ba zai shafe kwanaki biyu.
‘Yan Sanda sun bada shawarar a gurfanar Shugaban APC a kotu saboda aikata laifi. Ana zargin Stephen Ntukekpo da amfani da takardun bogi wajen zama shugaban APC.
An zabi tsohon shugaban kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, a Jihar Kwara, Rabaran Joshua Olakunle, a matsayin dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar Social
Mallam Abdulazeez Yinka Oniyagi, Jagoran Kungiyar Goyon Bayan Tinubu (TSO) ya ce tsoron Tinubu da Shettima ne yasa masu adawa ke daukan nauyin masu dumama siyas
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir ElRufai, yana fushi da Bola Ahmed Tinubu saboda bai zabe sa a matsayin mataimakinsa na babban zaben shugaban kasa na 2023 ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari