Siyasar Najeriya
Jerin shahararrun Taurarin Najeriya da suka zama ‘Yan takaran siyasa. Bisa dukkan alamu, kiran da ake yi wa matasa na shiga siyasa zai yi aiki a zaben 2023.
Bincike ya nuna Ademola Adekele ya ci riba da rikicin Adegboyega Oyetola da Rauf Aregbesola. Barakar da Jam’iyyar APC ta gagara dinkewa, ya jawo ta rasa Gwamna.
An kaddamar da Jaruma Coroline Hutchings wanda aka fi sani da Caroline Danjuma a matsayin abokiyar takarar Mr Iboro Otu, dan takarar gwamna na jam'iyyar African
Jihar Bauchi - Kwamishinan ‘yan sandan jihar Bauchi CP Umar Mamman Sanda ya bayyana cewa ‘yan sanda sun san inda ‘yan uwan tsohon gwamnan jihar Bauchi Ahmed.
Guguwar sauya sheƙa ta shiga majalisar dokokin jihar Nasarawa, inda mamba mai wakiltar mazaɓar Keffi ta gabas, Abdulaziz Ɗanladi, ya koma AA daga jam'iyyar APC.
Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya tsaida sabon lokacin da zai gabatar da Kashim Shettima. Tun a lokacin bikin Sallah dai Tinubu ya ce ya zabi abokin takara.
Za a ji cewa jiya tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi wata hira ta musamman da BBC Hausa, inda ya tabo wasu batutuwa da suka shafi siyasar kasa.
Za a ji Ademola Adeleke ya tabbatar da cewa da taimakon tsofaffin jiga-jigan APC ya lashe zaben Osun a dalilin rikicin tsohon Gwamna da Gwamna Gboyega Oyetola.
Za a ji magoya cewa bayan Peter Obi sun zargi Nasir El-Rufai da hana shi gudanar da taro. Peter Obi Support Network ta na zargin Gwamnan da hana ta dakin taro.
Siyasar Najeriya
Samu kari