Siyasar Najeriya
Lamari ya kara rincaɓewa babbar jam'iyyar jamayya ta ƙasa PDP yayin da wasu gwamnoni hudu suma ja daga, sun yi barazanar kauracewa Atiku idan ya biye wa Wike
Gwamnatin jihar Zamfara ta rufe gidajen talbijin uku da gidan radiyo daya bayan sun halarci wani gangamin siyasa na jam'iyyar PDP a Gusau, babban birnin jihar.
Muhammadu Sanusi II, ya shawarci yan Najeriya da kada su zabi duk dan takarar shugaban kasar da yace abubuwa zasu yi sauki da idan har aka zabe shi a 2023.
Jama'a sun fusata tare da caccakar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan furucinsa na yan arewa basa bukatar dan Ibo ko Bayarabe.
Wasu bayanai da muka samu sun nuna cewa wasu yan bindiga sun harbe shugaban matasan APC na wata gunduma a jihar Ebonyi har lahira, sun sace wasu mutane biyar.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa zai dora daga inda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsaya idan har aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023.
Dan takarar shugaban kasa na jham’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya fada ma taron arewa cewa yan arewa basa bukatar dan takara Bayarabe ko Inyamuri bayan Buhari.
Jam'iyyar APC mai adawa a Adamawa tace ba zata zuba ido a hanata fafata wa a zaben gwamnan jihar ba, don haka zata ɗaukaka kara zuwa gaba kan hukuncin Kotu.
Mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar PDP ya gana da jagororin arewacin Najeriya yayin zuwansa Kaduna, yace zai kawo karshen matsalar tsaro da sauran kalubale.
Siyasar Najeriya
Samu kari