Siyasar Najeriya
Gwamnatin Zamfara a ranar Juma’a ta sanar da rufe kananan hukumomin Anka, Bukkuyum da Gummi a jihar sakamakon rashin tsaro da harin ‘yan bindiga a yankunan.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya goyi bayan takarar shugabancin kasa na Atiku/Okowa a zaben 2023, rahoton The Cable. Mr Jonathan ya bayyana hakan ne a
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya sake daga adadin nade-naden hadimansa a fannin siyasa daga 28,000 zuwa 50,000, The Nation ta ruwaito da yammacin Alhamis.
Iskar guguwar sauya sheka na kara dumfarar jam'iyyar APC a 'yan kwanakin nan, jiga-jigan jam'iyyar sun sauya sheka a Ogu-Bolo zuwa jam'iyyar adawa ta PDP...
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi, da takwaransa gwmanan jihar Jigawa, Badaru Abubakar, sun ziyarci shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a fadarsa dake Abuja.
Fitaccen mawakin siyasa nan na Hausa Dauda Kahutu Rarara, wanda ya yi fice wajen yi wa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya waka, ya saki sabuwar waka inda ya s
Tsohon shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Jibrin, ya ce ya yi murabus daga kujerarsa ne domin wanzar da zaman lafiya.
APC da shugabanta, Sanata Abdullahi Adamu, sun yi watsi da zaben fidda gwanin da ya haifar da Dr Uche Sampson Ogah, a matsayin dan takarar gwamnan jihar Abia.
Yayin da Atiku Abubakar, PDP suka maida hankali wajen yakin neman zabensa, gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya shirya zama da 'yan tawagarsa a Landan yau Alhamis.
Siyasar Najeriya
Samu kari