Siyasar Najeriya
Shugabar mata ta jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta bayyana sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki, ta ce sam babu shugabanci nagari a PDP, dole ta sauya sheka.
Dan takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa a jam'iyyar Labour ya bayyana abin da zai fi mai da hankalinsa a kai idan ya samu damar gaje kujerar Buhari a 2023.
Dan majalisar tarayya na Kano, Hon Ado Doguwa ya karyata rahoton da wani kafar watsa labarai na intanet ya wallafa na cewa ya ce zai tona wa Ganduje asiri.
Za a ji yadda Gwamna Nyesom Wike yake cigaba da yi wa Magoya bayan Atiku bita-da-kulli. Lee Maeba mai jagorantar yi wa Atiku Abubakar kamfe ya rasa kadararsa.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce jam'iyyar LP ba barazana bace a wurin APC inda yace bai ma san sunan ainihin dan takarar gwamna na LP a jiharsa ba
Mataimakin direkta na kungiyoyin tallafi na kwamitin kamfen din yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC a Arewa maso Gabas, Cif Sunny Sylvester Monieda
Mai neman kujerar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, yace ya daina damun kansa da batun sauya shugabancin PDP domin ba zai yuwu ba.
A yayin da babban zaben shekarar 2023 ke karatowa, wasu jiga-jigan jamiyyar All Progressives Congress, APC, na hannun daman Amaechi sun rika fita daga jam'iyya
Yayin da ake tunkarar zaɓen 2023, rikicin cikin gida na cigaba da tarwatsa jam'iyyar PDP, tsohuwar shugabar mata a jihar Gombe, Mole Istifanus, ta yi murabus.
Siyasar Najeriya
Samu kari