Siyasar Najeriya
A ci gaba da kulla ƙawance da manyan jiga-jigan APC na ƙasa, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya masa gayyatar gwamna Wike, yanzu haka ya isa Patakwal, jihar Ribas.
Majalissar dokokin kasa dai ta zargi tsohon shugaban amurkan da sa hannu wajen kaiwa majalissar hari, a shekarar 2020, bayan an kada shi a babban zaben kasar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai bari a yi rashin gaskiya ba a zaben 2023, kuma duk wanda ya lashe zabe ba zai baria tauye hakkinsa ba a zaben 2023.
Suleiman Othman Hunkuyi wanda shi ne ‘Dan takarar Gwamnan jihar Kaduna a karkashin jam’iyyar NNPP yana nadamar taimakawa jam’iyyar APC a zaben 2015 a Najeriya.
Nkiruka Onyeocho, ‘yar majlisar wakilai daga jihar Abia, tayi kira ga jama’a da su kirata da baiwar jama’a fiye da ‘yar siyasa saboda bata da halin ‘yan siyasa.
Masu binciken labaran karya na Najeriya sunyi bincike kan wani bidiyo da wani ya wallafa a LinkedIn yana ikirarin Sanata Orji Kalu yana boye kudade a gidansa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya caccaki abokan hamayyarsa daga jam'iyyun PDP da Labour. Ya ce duk a kan kuskure suke tafiya.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya karyata cewa akwai rashin rashin jituwa tsakaninsa da Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas bayan zaben fidda gwani.
‘Dan majalisa mai wakiltar mazabar Mushin II a majaisar jihar Legas, Honarabul Sobur Olayiwola, ya fadi ana kamfen din Tinubu a Jos, Ya sheka lahira baya nan.
Siyasar Najeriya
Samu kari