Siyasar Najeriya
Akanimo Udofia ya rasa takarar Gwamna a APC saboda kotu ta gano bai dade da barin jam'iyyar PDP ba, ya samu tikiti a Jam’iyya mai-mulki wanda hakan ya saba doka
Mun fahimci alamu na nuna Jagorori da Dattawan da ke Jihohin Kudu maso kudu na Neja-Delta za su yaki takarar Tinubu da APC, watakila za a bi bayan LP ko PDP.
An ji Mai girma Gwamna Nyesom Wike yana maganar yadda zaben 2023 zai kasance. Nyesom Wike yace mutanensa na Ribas ba za suyi ‘SAK’ a Zaben Shugaban kasa ba
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC ya zannan da kungiyar Kiristocin Najeriya watau CAN ranar Laraba a Abuja.
Za a ji abin da ya kashe ‘Dan Majalisar Legas wajen taron siyasa da aka shiryawa Bola Tinubu a Filato. Bayanai sun fito a kan mutuwar ‘Dan majalisar a gangami.
Ahmed Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya gana da shugabannin kungiyar kiristoci na Najeriya CAN inda suka gabatar masa da bukatunsu.
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, yace ko kaso 10 jam'iyyun adawa ba zasu samu ba jigar Ebonyi kuma sun shirya kafa tarihin shirya gangamin da baa taɓa ba.
Magoya bayan Mahmoud Maijama'a Ajiya, dandan takarar jam'iyyar gwamna na jam'iyyar All Progressives Congress, APC a Bauchi da ya koma PDP sun juya masa baya.
PDP za ta karbe Legas da akalla jihohi 25 a zaben Gwamna da na Shugaban kasa. Iyorchia Ayu wanda shi ne Shugaban jam’iyyar PDP a Najeriya ya bayyana wannan.
Siyasar Najeriya
Samu kari