Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, yace ba zai yi ƙasa a guiwa ba wajen yi wa PDP aiki duk da rikicin dake faruwa amma ba zai faba mutuncin Tinubu ba.
Nyesom Wike ya fita daga lamarin Atiku Abubakar, Gwamnan ya nuna zai ba Peter Obi gudumuwar cin zaben shugaban kasa a duk lokacin da ya zo yin kamfe a Ribas.
Rigimar cikin gida ya jawo abubuwa sun jagwalgwalewa PDP a Katsina. Atiku Abubakar da PDP sun shiga rudani a Katsina, an yi Shugabannin Jam'iyya 2 a kwana 30
Dan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar LP, Peter Obi, ya nemi Wike ya zo su zauna a yi yarjejeniya kowa ya ɗauki ɗaya a tsakaninsu, Ribas da mulkin kasa.
Sifeta Janar na rundunar yan sandan ƙasar nan, IGB Usman Alkali Baba ya shiga ganawar sirri da wakilan jam'iyyun siyasa 18 a Abuja game da babban zaɓen 2023.
Mai neman zama shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, yace tuni ya lalubo tushen danuwar Najeriya ya kama tsara maganinta idan ya ci.
Mun samu labari cewa kungiyar nan ta All Progressives Congress (APC) Rebirth Group tayi bayanin silar dauko Kashim Shettima, ya zama abokin takarar Bola Tinubu.
Rahoton da muke samo ya bayyana mana cewa, wasu jiga-jigan APC da mambobi sun mamaye ko ina yayin da suke jiran isowar Bola Ahmad Tinubu wani taro a jihar Imo.
Mr Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party ya isa Fatakwal, Jihar Ribas don kaddamar da gadan sama da Gwamna Nyesom Wike ya gina a Ribas.
Siyasar Najeriya
Samu kari