Siyasar Najeriya
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ta bayyana dalilin rashin fitar da tsarin shugabancin majalisa ta 10. Abdullahi Adamu ya ce dawowar Tinubu suke jira.
Mai magana da yawun shugaban ƙasa kuma babban mai ba shi shawara kan harkokin watsa labarai Malam Garba Shehu ya ce wasu na ƙoƙarin bata sunan shugaban ƙasa
Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin Najeriya Alhassan Ado Doguwa ya bayyana cewa zarge-zargen da ake mi shi na kisan kai ba za su hana shi riƙe muƙami ba
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Nasarawa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce dole sai da Bola Ahmed Tinubu za'a cimma matsaya kan majalisa ta 10.
Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ki aminta da bukatar gwamna Nyesom Wike, wanda ya nemi FG ta biya gwamnatin jihar kuɗin da ta kashe .
Yanzu muke samun labarin yadda kwamitin ayyukan APC ya shiga wata ganawa a daidai lokacin da Tinubu ya tafi kaiw ata ziyara a jihar Ribas ta gwamna Wike na PDP.
Zababben gwamnan jihar Sokoto ya ce ya kafa kwamitin zai binciki yawaita kashe kudi da cin bashin da gwamnatinsa ke yi a tsawon shekarun da ya yi mulki a jihar.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya rushe majalisar zartarwar jihar, wacce tanƙunshi kwamishinoni da hadimansa. Gwamnan ya ce nan take korar ta fara aiki.
Ado Doguwa ya bayyana irin yadda yake gudanar da rayuwarsa da kuma yadda hakan ke da tasiri ga yadda ya rike gidansa mai mata hudu da 'ya'yansa sama da 20.
Siyasar Najeriya
Samu kari