Siyasar Najeriya
Zababben shugaban ƙasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, tare da tawagarsa sun bar Abuja zuwa nahiyar turai da tsakar ranar Laraban nan sauran kwanaki ya kama aiki.
Tsohon gwamnan jihar Osun, ya taya gwamna Ademola Adeleke, murnar nasarar da ya samu a kotu. Ya shawarce shi da ya mayar da hankali kan jagoranci mai kyau.
Bayan dogon musayar yawu da faɗa da juna, ana tsammanin Atiku Abubakar, da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, za su ƙara haɗuwa a wurin taron gwamnonin PDP.
Wasu zababbun ‘Yan Majalisa za su yi wa Jam’iyya bore, akwai Sanatocin Arewa da suke bin bayan Orji Uzor Kalu da Abdulaziz Yari maimakon Akpabio/Barau Jibrin.
Zaɓabɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya taya gwamna Ademola Adeleke, na Osun, murnar nasarar da ya samu a kotun ƙoli, kan shari'ar zaɓen gwamna.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da Bola Tinubu sun nuna goyon bayan su ga sanata Godswill Akpabio ya zama shugaban majalisar dattawa, saboda dalilai 2
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, yankin Kudu maso Yamma, Hon. Olasoji Adagunodo. Olasoji ya mutu ne a ƙasar Amurka.
Dahiru Buba, mutumin da ya yi tattaki a shekarar 2015 daga Gombe zuwa Abuja domin taya Buhari murnar nasarar lashe zaben da ya yi ya ce ko kadan bai yi nadamar
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya yi jawabi a karon farko kan nasarar da ya samu a kotun ƙoli, ya buƙaci Oyetola da jam'iyyar APC, su ba shi haɗin kai.
Siyasar Najeriya
Samu kari